Da wannan hanyar ne zaka iya hada app na website dinka, youtube channel dinka, wani website din jarida ko labarai ko kuma duk wani website.