Muna farin cinkin sanar da maziyartan mu cewa sabon app namu mai sun Shehu Jaha 2020 ya fita a playstore. Shi dai wannan sabon app cike yake da dimbin hikayoyin Shehu Jaha sababbbi masu ban dariya ban haushi da kuma ban takaici. Hakika app din zai yi matukar kayatar da ku.